Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Burtaniya Boris Johnson ya bayyana cewa, kasarsa ba za ta amince da shirin Isra’ila na mamaye yankunan Falastinawa da ke yammacin kogin Jordan ba.
Lambar Labari: 3484941 Ranar Watsawa : 2020/07/01
Tehran (IQNA) Sakamakon gwaji ya tabbar da cewa Boris Johnson ya kamu da corona.
Lambar Labari: 3484662 Ranar Watsawa : 2020/03/27